Addini

Video:- Download Maganin Matunwar Karatu -Dr Isah Aliyu Ibrahim pantami

Maganin Mantuwar Karatu- Daga Dr Isah Aliyu Ibrahim Pantami

=> Ina Daliban Ilimi Ga Dama Ta Samu.

=> Ina Masu Karatun NCE,DIPLOMA,DEGREE,MSC,PHD Ga dama ta samu.

Wannan wata tambaya ce da wani dalibi yayiwa mallam akan cewa :

Tambaya

Assalamu alaikum mallam Allah yasa ka da khairi da gidan Aljannah amen,mallam miye maganin mantuwar karatu wanda idan mutum yana karatu na addini da zamani sai ya kama mantuwa ko akwae abubuwanda ke rage mantuwa?

Amsa

Akwae abubuwa da dama da ke rage mantuwar karatu wanda a ciki in sha Allah idan ka ƙinkayinsu zaka samu rage mantuwa daga cikin kashi 100% ya zamu 99% duk sun tafi amma 1% sai kayi hakuri da shi saboda shi wannan dayan ƙwayace da anka halici dan adam da ita.

Yadda zaka samu mutum ya haddace

√ Qur’an and hadisi

√Chemistry

√biology

√physics

Inayin wannan ne saboda ɗalibau saboda waɗannan na bukatar hadacewa.
Shiyasa a tarihin duniya duk wanda sukafi kowa tsoron Allah sunfi ƙarfin memory mana ƙarfin memory na haddace abu misali kamar su:-

√  Imam Ahmad bin Hambal ya haddace Hadisai million daya (1million) da isnadinsu da mataninsu.

√  Imam Bukhari ya haddace hadisai sama da dubu ɗari shida da wani abu.

√ Imam Shafi’i yakai akan ƙarfin haddasa idan yana karatun yana dauko hannunsa na hagu ya rufe wani shafin da bashi yake karatu saboda idan idonsa naga abu ya karanta to shikenan ya hadace shi.

√  Mujaheed bin Jabal makaho ne amma yace a duk lokacin da anka faɗa masa karatu ya haddace shi bai taɓa mantawa ba.

Shiyasa kake ganin gayu a jami’o’i kage ganin guy daga E sai D sai F9

Waɗannan kadan ne daga cikin Abubuwan da mallam ya kawo da kuma abubuwan da zai kawo domin magance su sai ka saukar da wanannan video a wayoyinku ku kalli kuma ku ajeyi

Download video Now

Sources:Darulfatawa.com

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button