Buhari Ya Koma Abuja Bayan Hutun Sallah A Daura

Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun sallah da ya yi a mahaifarsa, Daura.

Rahotanni sun nuna cewa shugaban ya bar garin Daura da misalin Karfe 10.24 na safe tare da iyalansa da kakakinsa, Garba Shehu cikin wani jirgi mai saukar Angulu.

Share this


0 comments:

Post a Comment