Allahu Akbar:- Baturen Da Ya ɓata shirin film ɗin ɓatacin ga manzon Allah s.a.w Ya Musulunta

Labarin da muke samu daga majiyoyin mu na nuni da cewa baturen nan dan kasar Jamus da ya taba yin fim din batanci ga manzon Allah Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wasallam a shekarun baya ya karbi musulunci. Shi dai wannan baturen mai suna Arnoud van Doorn kamar yadda muka samu daga majiyoyin mu sun nuna cewa dan siyasa ne kuma babban jigo a wata jam'iyya mai matukar kiyayya ga musulunci ta kasar Jamus din kafin musuluntar 

Sources:naijhausa.com

Share this


0 comments:

Post a Comment