Hausa Musics

[MUSIC] Download Abdul D One Ango Mijin Amarya Lastest Song

Saukar Da Wakar Abdul D One Ango Mijin Amarya Song.

   Wanannan waka dae ta Abdul D one Yayi tane na taya mai gidansa samun karuwa  ‘Da wato Umar M Shareef , haifuwa da Allah ya azurta shi da ita wanda anka sanyawa yaron suna Aliyu m Shareef.
Allah ka Rayashi ya bashi zuri’a Dayabah.
   Domin download sai ka latsa Green din rubutu.

   Download Music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button