[MUSIC] Annur H Abnur Madubin Dubawa New Song 2017

Saukar da wakar Annur H Abnur Madubin Dubawa New Song
Wanannan waka dai ta annur h abnur yayiwa masoyiyarsa ne kamar idan bazaku manta ba akwae film mai suna madubin dubawa ,kuma shahararren mawaki ne yayi wakoki a cikinsa wato umar M Shareef .To wannan sabuwa ce daga yaro mai tasowa yanzu wato annur h abnur.
ita ma dae tayi sosai saboda yana yabon masoyiyarsa ne.

     Download music here 

Share this


0 comments:

Post a Comment