Uncategorized

NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!! | Dr. Muhammad Sani Umar R/LEMO

FITOWA TA DAYA 01

NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!

Dan uwana! ka da ka zabi zama a cikin duhun jahilci,har mutuwa tazo maka,da hujjar cewa, babu wajen karatu kusa  da kai, ka tuna fadar 

Annabi musa (A.s.):”Bazan dakata  da tafiya ba har sai na kai mahadar tekuna nan guda biyu ,ko ko kuwa in zarce  tsawon  shekaru [ina tafiya]”
[AL-Khafi,60].


Dan uwana ka tuna da cewa Manzon Allah (s.a.w) yana cewa:”duk wanda ya tunatar da dan uwansa abun Alkhairi Allah zai saka masa ladah daidai da wanda ya tunatar ko ya yadamasa wanannan abun alkhairi”.

To dan Allah yan uwana idan ka karanta ka gayyaci dan uwanka ma’ana kayi masa ta hanyar sharing .

Allah yasa mu dace.amen

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button