Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (84)*| DR JAMILU ZAREWA

*FATAWAR RABON GADO (84)*

*Tambaya*
  Assalam dan Allah ya rabon gadon wanda ya mutu ya bar uwa da uba da mata da ‘ya’ya maza da mata zai kasance ?
*Amsa*
Wa alaikum assalam, za’a raba gida 24, sai a bawa uwa kashi 4, uba kashi 4, matar kashi:3, ragowar kashi:13  sai a bawa ‘ya’yansa su raba, duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*DR Jamilu Yusuf Zarewa*
8/12/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button