Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (75)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

*FATAWAR RABON GADO (75)*
*Tambaya*
Assalamu alaikum. Allah ya karawa DR lafiya.tambaya : mutum ne ya rasu ba shi da uwa da uba, saidai ya bar yayyensa da mata da maza da yaro namiji da kuma matarsa yaya rabon zai zama ?
*Amsa*
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida takwas, a bawa matarsa kashi daya, Ragowar kashi bakwan sai a bawa dansa saboda shi asibi bi ne.                                                                                              ‘Yan’uwa ba sa gado mutukar mamaci yana da *DA* namiji.
Allah ne mafi sani.
10/11/2016
*Amsawa*
*DR Jamilu Zarewa*
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button