Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (51)|Dr.jamilu zarewa

FATAWAR RABON GADO (51)
Tambaya:
Mutum ne ya rasu ga wadanda ya bari a duniya: Matarsa1, yar’sa guda 1 mace,sai ‘ya’yan kanin sa maza 3 mata 2,sai kuma ‘ya’yan yayar shi mace da namiji.?
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida: 8, a bawa matarsa kashi daya, ‘yarsa kashi hudu, ragowar kashi ukun sai a bawa ‘ya’yan kaninsa  Maza in shakiki ne ko li’abbi.                                                             
‘Ya’yan dan’uwan da aka hada uwa daya kawai ba sa gado, haka ‘ya’yan ‘yan’uwa Mata.                                           
Allah ne mafi sani.
Dr jamilu Zarewa                                                               31/8/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button